B
Bashir tech
@bashirtech052 подп.
19просмотров
36.5%от подписчиков
4 августа 2025 г.
Score: 21
Yanda za kayi apply na KYB (Know Your Business) a Sidra Bank, ga matakan da zaka bi: 1. Shiga Website ko App na Sidra https://www.sidraclubs.com/application/new Ka bude Sidra Bank app ko ka shiga ta website dinsu . 2. Create Account Idan baka da account, sai ka kirkiri account da sunan kamfanin ka. Idan kana da account, ka shigar da bayanan ka. 3. Kai tsaye ka wuce zuwa KYB Verification Section 4. Cika Bayanai Za a bukaci ka bayar da: Sunar kamfanin ka CAC registration number Tax Identification Number (TIN) (idan kana da shi) Business address Type of business Bank statement or utility bill (don tabbatar da address) IDs na directors or owners (irin su National ID, Passport, ko Driver's License) 5. Upload your documents Ka dauki hoto ko upload na takardun CAC, ID card da sauran takardun da ake bukata. 6. Submit Bayan ka tabbatar da duk bayanan da ka cike, sai ka danna Submit ko Apply. 7. Jiran Tabbatarwa Za su duba bayanan ka, kuma idan komai ya yi daidai, za su baka approval.
19
просмотров
1022
символов
Нет
эмодзи
Нет
медиа

Другие посты @bashirtech0

Все посты канала →
Yanda za kayi apply na KYB (Know Your Business) a Sidra Bank — @bashirtech0 | PostSniper